Fatiha Berber (1945-2015) ta kasance yar'fim din Aljeriya ne da cinema da telebijin, wanda kuma asalin sunanta shine Fatiha Blal.

Fatiha Berber
Rayuwa
Cikakken suna Fatiha Belal
Haihuwa Casbah na Algiers, 11 ga Faburairu, 1945
ƙasa Aljeriya
Mutuwa Noisy-le-Sec (en) Fassara, 16 ga Janairu, 2015
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm0073319

Rayuwarta gyara sashe

Fatiha Berber an haife ta ne a Casbah na Algiers.[1] Mahaifanta daga Legata suke na cikin Boumerdès Province dake Arewacin Aljeriya.[2]

A karshen shekarar 1950 ta yi wake-wake a orchestra na Meriem Fekkaï, kafin taje ta karanta drama a Conservatory of Algiers. Mai shiryawa Mustapha Gribi ya bata mataki na farko da zata fito, a wani daukan ta da akayi amatsayin Molière, Les femmes savantes. Ta Kuma shiga cikin gwagwarmayar Algeria's National Liberation struggle.[2]

Ta mutu a ranar 16 watan Janairu 2015 a birnin Paris, sanadiyar bugun zuciya da ta samu.[1][2]

Ayyuka gyara sashe

Fina-finai gyara sashe

Telebijin gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Cinéma: L'actrice algérienne Fatiha Berber n'est plus, Huff Post, 16 January 2015
  2. 2.0 2.1 2.2 Yacine Idjer, Fatiha Berber: Une étoile s'est éteinte, DjaZairess, 17 January 2015.

Hadin waje gyara sashe