Fati Jamali (an haife ta a ranar 14 ga watan Nuwamban shekara ta alif dari tara da tamanin da takwas 1988) 'yar Maroko ce, mawaƙiya ce kuma mai gabatar da shirye-shiryen talabijin da aka fi sani da Miss Arab Beauty a shekara ta 2014.[1][2][3]

Fati Jamali
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, Nuwamba, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Larabci
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara, Mai gasan kyau da Jarumi
IMDb nm9912398
Fati Jamali a kan jan kafet a bikin fim din kasa da kasa na Marrakech

Manazarta gyara sashe

  1. "Fati Jamali". IMDb. Retrieved 2020-05-25.
  2. "Fati Jamali". Spotify (in Turanci). Retrieved 2020-05-25.
  3. "Moroccan beauty crowned in Beirut-based Miss Arab pageant". Al Arabiya. 24 September 2014. Retrieved 1 July 2015.