Faten tsaki
Abinci ne da ake yi da tsakin masara akasari an fi yin shi a arewacin najeriya
Sinadarai
gyara sashe- Tsakin Masara
- Cefane
- maggi
- Curry
- Alaiyahu
- Mai
Yadda ake hadawa
gyara sasheZa'a wanke tsaki a zuba a tukunya a fara dafawa, sai a markada cefane a zuba tare da mai, idan ya kusa dahuwa sai a sa alaiyyahu da curry[1]