Farillai, Sunnoni da Mustahabban Alwalla

Farillan Alwala gyara sashe

1) Niyya

2) Wanke Fuska

3) Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu

4) Shafar kai

5) Wanke kafafuwa

6) Cucchudawa

7) Gaggautawa

Sunnonin Alwala gyara sashe

1) Wanke hannaye zuwa wuyan hannu

2) Kurkure baki

3) Shaka ruwa

4) Fyacewa

5)Juyo da shafar kai

6) Shafar kunnuwa

7) Sabunta Ruwa

7) Jeranta tsakanin farilla

Mustahabban Alwala gyara sashe

1) Yin bismillah

2) Yin aswaki

3) Kari akan wankewa ta a fuska da hannaye

4) Farawa daga goshi

5) jeranta sunnoni

6) karanta ruwa

7) Farawa da farillai kafin hagu [1] [2]

Mukala gyara sashe

  1. . *FARILLAN ALWALA* SUNNONIN ALWALA* MUSTAHABBAN ALWALA* ABUBUWA MASU WARWARE ALWALA* BAYANIN TSARKI* – MASLAHAR WAYA DA INTANET (wordpress.com)
  2. Farillan Alwala da Sunnonin Alwalah | My Novels