Fadar Gwamnati itace mazauni inda shugaban kasa, ko shugaban gwamnati, ko gwamna, ko shugaban addini, shugabannin hukumomin duniya, ko wasu manyan mutane ke zama da gudanar da harkoki. Zai iya zama ko kuma akasin haka ace nan ne yake gudanar da ayyukokinsa da rayuwarsa.

Fadar Gwamnati
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na gida, building of public administration (en) Fassara da official residence (en) Fassara