Föhn girgije
Gajimare na Föhn ko girgijen Foehn shine duk wani girgije da ke da alaƙa da Föhn (Foehn),yawanci girgijen orographic, girgije kalaman dutse, ko girgijen lenticular.
Föhn girgije | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | gajimare |
Föhn kalma ce ta yanki da ke nufin iskoki a cikin Alps.
Duba kuma
gyara sashe- Nau'in girgije
- Föhn iska
- Nor'west baka
- Pileus
- Defant, F., 1951: Compendium of Meteorology, 667-669.