Eulucane Ndagijimana ɗan wasan tseren matsakaicin zango ne dan kasar Rwanda.[1] Ya wakilci kasarsa a tseren mita 1500 na maza da na 800 na maza a gasar wasan Olympics ta lokacin zafi na shekarar 1988.[2] Lokacinsa shine 1:52.08 a cikin 800, da 3:51.61 a cikin 1500 heats. [3][4]

Eulucane Ndagijimana
Rayuwa
Haihuwa 22 ga Maris, 1961 (63 shekaru)
ƙasa Ruwanda
Sana'a
Sana'a middle-distance runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 68 kg
Tsayi 172 cm

Manazarta gyara sashe

  1. Eulucane Ndagijimana Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Eulucane Ndagijimana Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  3. Eulucane Ndagijimana at Sports Reference Sports Reference
  4. Eulucane Ndagijimana at Sports Reference Sports Reference