ANYANWU, Eugene Onyemechilauzo, an haife shi a 3 ga watan satimba 1938, a Ihiteafoukwu Ekwerazu, Owerri, jihar Imo, Nigeria, yakasance Administrator ne na Nigeria.

Yana da mata da yaya Mata uku da yaya Maza hudu.

Karatu da aiki

gyara sashe

Yayi karatun shi ne a St James' School, Ihiteafoukwu,1945-48, Udo Group School, Onicha Ezinihite, 1949-50, Bishop Lasbrey College, Owerri, 1954-55, University of Nigeria, Nsukka, 1960-63, 1972-76, Malami tsakanin1955-58, ma aikachi na musamman cikin jagorarin na Federal Ministry of Labour, 1963-71, yayi director na yan gudun hijra a 1969-70, aka bashi na daukan dalibai a Alvan Ikoku College of Education, Owerri,1978, dan kungiya na Nigerian Institute of Management.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)