ARIKPO, Alƙali Etowa Eyong, an haife shi a shekara 1931, a Ugep, Cross River State, Nigeria, shahararran masani a fannin rubuta doka.

Iyali gyara sashe

Yana da mata da yaya, yayanshi mata uku da kuma Maza uku.

Karatu da aiki gyara sashe

Presbyterian Primary School, Ugep, Shekara ta dubu daya da dari tara da talatin da takwas zuwa da arbain da biyar (1938-45),Hope Waddell Training Institution, Calabar, 1946-49, University of London, England,1960-62, Middle Temple Inns of Court, London,1961-63, Nigeria Law School, Lagos, January-April 1964, yayi alkali a high Court of Justice, Calabar, July 1976; clerk, Government of Eastern Nigeria, 1964-66, state counsel, Government of Eastern Nigeria, 1951-59, state counsel, Government of South Eastern State, 1967-70, Dan Kungiyar Customary Courts Reform..[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)