Esther Bendahan Cohen ( Tétouan, 1964) 'yar Morocco ce kuma - marubuciya ta Spain .

Esther Bendahan

Iyalanta Yahudawan Maroko sun tafi Madrid tuntana karama, a wannan birni ta karanta Psychology da Adabin Faransanci. Itace shugabar shirin talabijin na Shalom ( RTVE ) kuma mai shirya Centro Sefarad-Israel .

Littattafai

gyara sashe
  • Soñar con Hispania ( Mafarkin Hispania ) (tare da Ester Benari), Ediciones Tantín, shekara ta 2002
  • La sombra y el mar ( Shadow and Sea ), Morales del Coso, shekara ta 2003
  • Deshojando alcachofas ( Tsarin ganyen Wasu Artichokes ), Seix Barral, shekara ta 2005
  • Déjalo, ya volveremos ( Bari ya kasance, Za Mu Dawo Wasu Rana ), Seix Barral, shekara ta 2006, inda tabada labarin yarinta da kuma tarwatsewar al'ummomin Yahudawa na Moroko.
  • La cara de Marte ( Face Mars ), Algaida, shekara ta 2007.
  • El secreto de la reina persa ( Sirrin Sarauniyar Farisa ), La Esfera de los Libros, shekara ta 2009
  • Tratado del alma gemela, Ediciones del Viento, shekara ta 2012. Kyauta: XXII Premio de Narrativa Gonzalo Torrente Ballester .

Kyaututtukanta

gyara sashe
  • Premio Fnac, Deshojando alcachofas.
  • lambar yabo ta Tigre Juan, shekara ta 2006 tare da La cara de Marte
  • Premio Torrente ballester, shekara ta 2011, El tratado del alma gemela.
  • Au nom de l'Autre: Réflexions sur l'antisémitisme qui vient, Alain Finkielkraut, Seix Barral, shekara ta 2005 (tare da Adolfo García Ortega).

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe