Eshetu Tura
Eshetu Tura (Amharic: አሸቱ ቱራ ; (an haife shi a ranar 19 ga watan Janairu, 1950) dan Kasar Habasha ne koma dan wasan tsere ne mai dogon zango, daga Habasha. Ya lashe lambar tagulla a tseren mita 3,000 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1980.
Eshetu Tura | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ketema (en) , 19 ga Janairu, 1950 (74 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | long-distance runner (en) da Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 66 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 179 cm |
Sana'a
gyara sasheTura ya ci lambar azurfa a bayan Kip Rono a gasar cin kofin Afirka na farko a shekarar 1979. A cikin shekarar 1982, ya lashe gasar steeplechase da azurfa a tseren mita 5000.[1]
A halin yanzu Tura yana aiki a matsayin kocin steeplechase na kungiyar wasannin guje-guje tsalle tsalle ta kasar Habasha, [2] inda kuma ya yi aiki a matsayin koci ga marigayiyar 'yar wasan tsakiyar Somalia Samia Yusuf Omar. [3]
Nasarorin da aka samu
gyara sasheShekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula | |
---|---|---|---|---|---|
Representing Habasha | |||||
1979 | African Championships | Dakar, Senegal | 2nd | 3000 m steeple | 8:31.4 |
1982 | African Championships | Cairo, Egypt | 2nd | 5000 m | 13:50.33 |
1st | 3000 m steeple | 8:30.47 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "African Championships" .
- ↑ "Ethiopian Atheltics Coaches- Woldemeskel Kostre, Yilma Berta, Tolossa Kotu, Eshetu Tura" . Archived from the original on 2006-05-12. Retrieved 2006-12-15.
- ↑ Somali inspiration battles against the odds