Ernst Thommen

Yayi shugaban riko Na FIFA A 1961

Ernst B. Thommen (Ashirin da uku ga Janairu 1899 - sha huɗu ga Mayu 1967) shine shugaban FIFA na riko daga Maris 1961 zuwa ashirin da takwas ga Satumba 1961. Ya shafe watanni shida a ofis, inda ya gaji Arthur Drewry wanda ya mutu a ofis.[1][2][3]

Ernst Thommen
president of FIFA (en) Fassara

1961 - 1961
Arthur Drewry (mul) Fassara - Stanley Rous (mul) Fassara
president (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Basel (en) Fassara, 23 ga Janairu, 1899
ƙasa Switzerland
Mutuwa Muttenz (en) Fassara, 14 Mayu 1967
Sana'a
Sana'a sports executive (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Thommen ya tsaya takarar shugaban kasa a lokacin da yake riƙe da mukamin shugaban ƙasa, amma ya sha kaye a zagayen farko inda ya kada Stanley Rous.[4][5] A zagaye na biyu ya janye daga takara.

Thommen ya kasance memban FIFA daga Switzerland. Ya taba zama shugaban kwamitin shirya gasar a shekarar 1954, 1958 da 1962 na gasar cin kofin duniya ta FIFA a matsayin shugaban riko a lokacin, hidimarsa a hukumar gudanarwa ta FIFA ya yi kyau kuma Stanley Rous ya gaje shi.

Thommen ya mutu a shekara ta 1967 a wani hatsarin mota.[6]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://jp.reuters.com/article/us-soccer-fifa-election-history-idUSKBN0OE2C620150529%7Caccess-date=1[permanent dead link] November 2020}}
  2. https://www.pulse.ng/news/world/factbox-soccer-fifa-presidential-elections-since-1904/n0exxbz%7Caccess-date=1[permanent dead link] November 2020|website=Pulse Nigeria|language=en-US}}
  3. https://www.swissinfo.ch/eng/football_infantino-elected-fifa-president/41986322%7Caccess-date=1[permanent dead link] November 2020|website=SWI swissinfo.ch|language=en}}
  4. https://books.google.com/books?id=3o3dz3QpSQMC&pg=PA26%7Ctitle=Ghana, the Rediscovered Soccer Might: Watch out World!|date=22 August 2006|publisher=Xlibris Corporation|isbn=978-1-4628-0674-4|language=en}}
  5. https://www.fifa.com/news/history-fifa-50th-anniversary-453-x5972%7Caccess-date=1 November 2020|website=www.fifa.com|language=en-GB}}[dead link]
  6. http://www.football.ch/de/SFV/News/Der-einflussreichste-Schweizer-Sportfunktionaer.aspx |title=Der einflussreichste Schweizer Sportfunktionär |trans-title=The most influential Swiss sports official |work=Swiss Football Association |date=21 August 2013 |access-date=24 December 2020 |language=de |url-status=dead |archive-url=https://web.archive.org/web/20150325224854/http://www.football.ch/de/SFV/News/Der-einflussreichste-Schweizer-Sportfunktionaer.aspx |archive-date=25 March 2015}}