Ernest W. Price
{databox{}} Dakta Ernest Woodward Price MD, FRCSE, DTM&H, OBE (yayi rayuwa daga 20 ga Yuli a shekarar 1907 zuwa 31 ga Janairu 1990) likita ne na mishan, likitan ƙashi, kuma masanin cutar kuturta, kuma wanda ya gano cutar podoconiosis, ɗaya daga cikin cututtukan wurare masu zafi da akayi skaci dasu.[1] Manyan jerin wallafe-wallafenshi suna a kan yana gizo.[2]