Emmanuel adebayor
Sheyi EmmanuelAdebayor (Da yaren faransa [ɛmanɥɛl adəbɛjɔʁ); An haifeshi a 26 ga watan fabrairu, 1984. dan kasar togo ne, kua tsoh6on dan wasan kwallon kafa wanda yai kwallo a mtsayin dan wasan gaba. lokacin da yana taka leda, yayi wallo a kungiyar kwallon kafa na turai: Aresenal, manch6ester city, tottenh6am aihotspur, da crystl palace. h6aka zlika, yayi kwallo a kungiyoyin kwallon kafa na kasar faransa; Metz, monaco. Sai na kasar sifaniya; real madrid. na kasar instanbul; Başakşehir da Kayserispor. na kasar paraguay; Olimpia da na kasar togo; Semassi.
An taba zabarsa a matsayin gwarzon dan kwallon nah6iyar afrika na shekarar 2008, lokacin yana ma kungiar kwallon kafa ta aresnal wasa. ya kuma taba zama dan wasa wanda akafi biyan albashi a kasar Paraguay.
Aikinshi
gyara sasheAn haifeshi a garin Lome, kuma iyayenshi yarabawa ne. adebayor yayi rayuwar samartakarsa a kasar Togo, inda yahalarci Centre de Développement Sportif de Lomé, wanda kuma ake kira da Sporting Club de Lomé
Arsenal
gyara sasheA 13 ga watan Janairu na 2006, Kung5iyar kwallon kfa ta aresenal suka sayi san wasan akan kudi £3 million. anmash6i lakabi da "Baby Kanu" saboda kwamanceceniya da yake da tsoh6on dan wasan kung5iyar, Nwankwo Kanu, wanda Adebayor yake kwaikwaya