Emmanuel Inemo Appah (an haife shi 5 ga watan Nuwamba, shekara ta alif ɗari tara 1999A.c) ɗan Najeriya ne mai ɗaukar nauyi. A shekarar 2019, ya wakilci Najeriya a wasannin Afirka na 2019 da aka gudanar a Rabat, Morocco kuma ya lashe lambar zinare a maza 61.

Emmanuel Appah
Rayuwa
Haihuwa 5 Nuwamba, 1999 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara

Hanyoyin waje gyara sashe

  • Emmanuel Appah at IWF

Manazarta gyara sashe