Emile Degelin (16 ga Yuli 1926 - 20 Mayu 2017) ya kasance darakta ɗan ƙasar Belgium kuma marubucin littattafai. An san shi da kasancewa darakta na finafinai Fim dinsa na Life and Death in Flanders na shekarar 1963 an shiga shi ne bikin Fim na Ƙasa da Ƙasa na Berlin karo na 13. Fim ɗin sa na 1969 Palaver ya shiga cikin bikin Fim na Ƙasa da Ƙasa na Moscow karo na 6. Fim dinsa na karshe, De ooggetuige, ya lashe kyautar masu sauraro a bikin Fim na Ghent a shekarar 1995.

Emile Degelin
Rayuwa
Haihuwa Diest (en) Fassara, 16 ga Yuli, 1926
ƙasa Beljik
Mutuwa Leuven (en) Fassara, 20 Mayu 2017
Yanayin mutuwa  (Ciwon huhu)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Jacqueline Harpman (en) Fassara  (1953 -
Sana'a
Sana'a marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim, darakta, mai bada umurni da editan fim
IMDb nm0214678
emiledegelin.be
Degelin a cikin 2009

Degelin an haife shi a Diest, Belgium . Ya mutu a ranar 20 ga Mayu 2017 a gidansa da ke Kessel-Lo, wata gundumar Leuven, Belgium daga ciwon huhu yana da shekara 90.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe