Elvanie Nimbona (an haife ta a ranar 15 ga watan Maris 1998) [1] 'yar wasan tsere ne mai nisa (Long distance) 'yar Burundi. Ta fafata ne a babbar tseren mata (senior women's race) a Gasar Cin Kofin Ƙasa ta Duniya ta shekarar 2019 IAAF. [1] Ta kare a matsayi na 55. [1]

Elvanie Nimbona
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Maris, 1998 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A shekarar 2017, ta fafata a gasar ƙananan yara ta mata a gasar cin kofin ƙasashen duniya ta IAAF na shekarar 2017 da aka gudanar a birnin Kampala na ƙasar Uganda. [2] Ta kare a matsayi na 16. [2]

A shekarar 2019, ta kuma shiga gasar gudun fanfalaki ta mata a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya ta shekarar 2019 da aka gudanar a Doha, Qatar. [3] Ba ta gama tseren ta ba. [3]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 "Senior women's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  2. 2.0 2.1 "Junior women's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 13 December 2019. Retrieved 29 June 2020.
  3. 3.0 3.1 "Marathon Women − Final − Results" (PDF). IAAF. 28 September 2019. Archived from the original (PDF) on 28 September 2019. Retrieved 28 September 2019.