Eloi El
Eloi Muhoranimana (an haife shi a watan Mayu 27, 1999), wanda aka fi sani da sunan " Eloi El" mawaƙin kasar Ruwanda ne, marubuci kuma furodusa. [1]
Eloi El | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1999 (25/26 shekaru) |
Sana'a |
Eloi ya ƙware ne a fannin kiɗa, nau'in kiɗan (EDM). Eloi ya saki fiye da wakoki 10 da suka hada da: Magical, Voices, Without you,The Way You Love Me . [2] [3] [4]
Eloi ya fitar da Extended Play -EP mai taken " Africa to the World ", wanda ya fito yayin da yake kan gaba wurin kallo ga masu kallo, a cikin EPs ɗin sa da aka saki. [5] [6]
Rayuwar farko da aikin kiɗa
gyara sasheEloi ya sami kwarin gwiwa daga danginsa, an haife shi kuma ya girma a cikin danginsa wanda suma mawaƙa ne, ciki har da mahaifinsa wanda ɗan ƙungiyar Orchestra Irangira ne, 'yan uwansa biyu: Sean Brizz, Christian Iradukunda wanda aka fi sani da "Chris Cheetah" wanda ya samar da waƙoƙin kiɗa daban-daban a Rwanda. [7] [8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Singer Eloi El on taking electronic dance music to greater heights". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2021-07-28. Retrieved 2021-10-22.
- ↑ "Emerging Rwanda: EDM producer Eloi El". Music In Africa (in Turanci). 2021-09-14. Retrieved 2021-10-23.
- ↑ Mbabazi, Joan (2022-12-09). "Eloi El releases new EP, narrates his journey to fame". The New Times (in Turanci). Retrieved 2024-08-05.
- ↑ "Eloi El Is Chipping Away At The Ice In His Single "Frozen"". www.respectmyregion.com (in Turanci). 2019-09-18. Retrieved 2024-08-05.
- ↑ "Music, sports, education: Kigali puts on new cultural and very East African face". The East African (in Turanci). 2021-09-27. Retrieved 2021-10-22.
- ↑ "Belong to You from Spectrum Recordings 2021 on Beatport". www.beatport.com. Retrieved 2021-10-22.
- ↑ "Cheetah joins Bridge Recordz". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2013-06-17. Retrieved 2021-10-22.
- ↑ Gatera, Emmanuel (2022-09-27). "Kygo's Palm Tree records signs Rwandan artiste Eloi El". The New Times (in Turanci). Retrieved 2024-08-05.