Eldridge Cleaver, Black Panther
Eldridge Cleaver, Black Panther Fim ne na labarin gaskiya na Aljeriya wanda aka yi a cikin shekarar 1969 kuma William Klein ya ba da umarni. Fim ɗin ya shafi ɗan gwagwarmayar Black Panther Eldridge Cleaver lokacin da yake gudun hijira a Aljeriya. Cleaver ya koma Algeria ne bayan da jihar California ta Amurka ta yi yunkurin tuhume shi da laifin kisan kai. A cikin shirin gaskiya, Cleaver ya tattauna juyin juya hali a Amurka kuma ya yi tir da jiga-jigan siyasa Richard Nixon, Spiro Agnew, Ronald Reagan da Richard J. Daley .
Eldridge Cleaver, Black Panther | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1969 |
Ƙasar asali | Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | William Klein (mul) |
External links | |
Specialized websites
|