Effiat Mbioto

ƙauyene a Akwa Ibom Najeria

Effiat Mbioto ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Etinan ta jihar Akwa Ibom sitet.