ASHTON, Dr, BA, PhD Edmund Hugh (An haifishi ranar 17 ga watan Oktoba, shekarar 1911) a Qachasnek, Lesotho Shi din ya kasance mai kula da kasar Zimbabwe.

yana kuma da aure wanda sunan matar sa Diana Clark.

Yayi karatun shi ne a kolejin Diocesan, Rondebosch daga bisani sai yaje Jami'ar Oxford acen ya kara she karatun shi yazo ya zama masanin Rhodes a 1931 dan binciken ɗan adam a 1935[1]

Ya zama mataimakin kwamishinan gundumar da Bechuanaland Protectorate a shekaran 1940, babban jami'in jin dadin jama'a Johan-nesburg City Council dake Afirka ta Kudu a shekaran1949

Ya zama darektan African Administration a shekaran 1963 an kuma nada shi mataimakin shugabar  Majalisar Social Service a alif ta 1970

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p, 226|edition= has extra text (help)