Edfu, birni ne mai tarihi dake a gabar kogin Nilu a kasar Masar. Birnin ya shahara ne saboda Haikali na Horus, wanda yake daya daga cikin manyan kuma kyawawan haikali na daular Far'auna a kasar misira.

Edfu
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe