Dutsin gugar kaushi wanda ake kira pumicite da Turanci, a cikin yanayin foda ko ƙura a ke samun shi, dutse ne mai aman wuta a dunkulen shi wanda ya ƙunshi gilashin dutsen mai tsauri mai ƙaƙƙarfan yanayi, kuma ya kan ƙunshi lu'ulu'u. Yawanci yana da launin haske. [1]

Dutsin gugar kaushi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na volcanic rock (en) Fassara
Suna saboda floating (en) Fassara

A yammacin Afrika guntulen dutsin mai karshi karshi ana amfani dashi wurin goge kaushin kafa.


Manazarta

gyara sashe
  1. Jackson, J.A., J. Mehl, and K. Neuendorf (2005) Glossary of Geology American Geological Institute, Alexandria, Virginia. 800 pp. ISBN 0-922152-76-4