Dutsen Copap
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 5,570 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 9°17′00″S 77°20′00″W / 9.28333°S 77.33333°W / -9.28333; -77.33333
Mountain range (en) Fassara Andes
Kasa Peru
Territory Peru
Perillaerea

Copap(wataƙila daga Quechua qupa turquoise na ma'adinai da launin turquoise, -p a suffix),[1] wani dutse ne a cikin Cordillera Blanca acikin Andes na Peru wanda koli ya kai kimanin 5,570 metres (18,274 ft), ko 5,579 metres (18,304 ft)[2][3] sama da matakin teku dangane da tushen. Yana cikin gundumar Chacas, lardin Asunción, Ancash; acikin massif guda ɗaya da Perlilla wanda ke cikin tsarin glacial na Copap.[3]

A cikin 1998, an ba da rahoton, cewa yana da dusar ƙanƙara mafi tsayi a cikin kewayon Cordillera Blanca (7 kilometres (4 mi).[4]

Duba kuma

gyara sashe
  • ,

Manazarta

gyara sashe
  1. Teofilo Laime Ajacopa, Diccionario Bilingüe Iskay simipi yuyayk'ancha, La Paz, 2007 (Quechua-Spanish dictionary)
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :1
  3. 3.0 3.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0
  4. Empty citation (help)