Dorothée Chellier (1860-1935) likita ce Bafaranshiya-Algeriya. [1]

Dorothée Chellier
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 18 ga Faburairu, 1860
ƙasa Faransa
Mutuwa Nice, 5 ga Maris, 1930
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a likita

Ta zama likita mace ta farko a Algeria a shekarar 1895.

Manazarta gyara sashe

  1. Claire Fredj, Femme médecin en Algérie : Journal de Dorothée Chellier (1895-1899), Paris, Belin, 2015, 316 p. (ISBN 978-2-7011-8966-6)