Dork Sahagian
Dork Sahagian ɗan ƙasar Armeniya masanin kimiyyar yanayi ne. Shine Darakta na Ƙaddamar da Muhalli a Jami'ar Lehigh a Baitalami, Pennsylvania. Ya ƙirƙiro wata dabara don ƙididdige yawan iskar duniya a da, bisa bambancin girman kumfa acikin sanyin dutsen mai aman wuta.