Dorinar ruwa wannan dabbace mai girma wanda take iya rayuwa acikin ruwa da kuma doran ƙasa. A turance wannan dabbar itace Hippopotamus.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-08-30.