Donald River (Hawke's Bay)
Kogin Donald kogi ne dake Hawke's Bay wanda yake yankin kasar New Zealand. Yana gudana kudu maso gabas daga Kaweka Ranges a cikin Kaweka Forest Park, ya isa kogin Tutaekuri 20 kilometres (12 mi) yammacin garin Napier .
Donald River | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 41 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 39°22′09″S 176°26′06″E / 39.3692°S 176.435°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Hawke's Bay Region (en) |
River mouth (en) | Tutaekuri River (en) |
Ma'aikatar Kula ta kasar New Zealand tana kula da hanyar da za ta bi ta gefen kogin saboda gudun yin hadari.