Dominique Bongouere (an haifeshi a watan Juli 1944), a Koula-Moutou, a kasar Gabon, kuma yakasance lauya ne Gabon.

Karatu da Aiki

gyara sashe

Yayi karatu a jamian Toulouse, dake France (Licence en Droit), tsohon mataimaki direkta Post and Telecommunication Department, daga baya kuma yayi minista na Territorial Administration and Local Organisation, Kuma mai da umarni a Civil Service 1982[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)