Dlamini King Brothers mawaƙa ne na isicathamiya daga ƙauyen Kennedy Road a Durban, yankin Afirka ta Kudu . An kafa su ne a cikin shekarar 1999 kuma sun lashe kyaututtuka da yawa.[1] A watan Janairun shekarar 2009 sun fito da kundi na farko Hlis'uMoya wanda ya ƙunshi cakuda waƙoƙin addini da siyasa.[2] Sau da yawa suna yin wasan kwaikwayo a abubuwan da aka shirya ta ƙungiyar Abahlali baseMjondolo kuma sun rubuta waƙoƙi ga ƙungiyar.[3]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Chance
  2. The Dlamini King Brothers Release their Début Album Hlis’uMoya. abahlali.org
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named waronwant.org
Dlamini King Brothers