Diode
Diode wani abu ne ko naura ce a fannin wutar lantarki wanda yake cikin abubuwa marasa daukar wutar lantarki sosai. Diode yana aiki ne kamar makyalli mai hanya daya. Aikin diode shine ya bar lantarki ya wuce ta hanya guda daya sannan kuma ya hana lantarki yabi ta dayar hanyar a cikin fai fai mai dauke da kayan lantarki wanda a turance ake kiranshi da circuit.
Diode | |
---|---|
type of electronic component (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | electronic component (en) , active electronic component (en) , passive electronic component (en) da nonlinear electrical element (en) |
Amfani | electrical resistance (en) |