Dinkin hula dai sana'a ce da mutane keyin ta musamman maza to amman suma mata kan ɗanyi ta ba kamar maza ba, dinkin hula dai sana'a ce ta neman kudi da tayi suna musamman a arewacin Ƙasar nigeria, to sai dai wasu ƙasashen mu sun ɗauki wannan al'adar.

Infotaula d'esdevenimentDinkin hula

Iri aiki

Asalin dinkin hula gyara sashe

Asalin ɗinkim hula ya fara ne tun lokacin da ake saƙar tufafi kafin a samu cauyin yanayin cigaban kayan aikin zamani, zamu iya cewa ɗinkim hula ya samo asali ne tun lokacin saƙar gargajiya.

inda sukayi ficen ɗinkin hula gyara sashe

A yanzun dai alamu sun tabbatar Maiduguri jihar Borno itace tayi fice wajen ɗinkin hula

masu amfani da hula gyara sashe

Galibin manyan mutane marasa da yara duk suna amfani da hula

Dame ake hula gyara sashe

Anayin hula ne da zare da kuma malti sai allura da kuma ƙoƙuwa sai tuntu da ake sanyawa hular.[1]

Manazarta gyara sashe