Dima Khatib (Arabic) 'yar jarida ce,mawakiya kuma mai fassara.Ita ce manajan darakta na AJ+, wani sabis na labarai na dijital da ya lashe lambar yabo a Turanci,Larabci da Mutanen Espanya wanda Al Jazeera Media Network ta ƙaddamar a San Francisco,Amurka. A halin yanzu ita ce kadai mata darakta a cikin kungiyar Al Jazeera kuma daya daga cikin 'yan mata shugabannin a fannin kafofin watsa labarai na Larabawa.[1]

  1. "Management profile / Dima Khatib". Al Jazeera. 26 October 2015. Archived from the original on 19 July 2018. Retrieved 19 July 2018.