Dietrich Buxtehude
Dietrich Buxtehude (lafazi: /ditrish bukesetehude/) (an haife shi a shekara ta 1637, a Helsingborg ko Buxtehude ko Oldesloe - ya mutu ran tara ga Mayu, a shekara ta 1707, a Lübeck), shi ne mawakin Jamus. Ya rubuta kiɗa mai yawa, mafi yawa kiɗar addini.
Dietrich Buxtehude | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Helsingborg (en) , 1637 |
ƙasa |
Jamus Daular Denmark |
Mutuwa | Lübeck, 9 Mayu 1707 |
Makwanci | Lübeck |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Hans Jensen Buxtehude |
Abokiyar zama | Anna Margaretha Tunder (en) (1668 - |
Karatu | |
Harsuna |
Harshen Latin Jamusanci Danish (en) |
Malamai | Johann Theile (en) |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta kiɗa, organist (en) da church musician (en) |
Wurin aiki | St. Mary's Church (en) |
Fafutuka | Baroque music (en) |
Kayan kida | organ (en) |
IMDb | nm8509039 |
dietrich-buxtehude.org | |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.