Daur ko Dahur na iya nufin:

  • Mutanen Daur, wata ƙabila ce mafi yawansu suna zaune a cikin yankin Mongoliya, a China
  • Harshen Daur, yaren Mongolic ne, wanda farko mutanen Daur ke magana da Yaren.
  • Dawar (ƙabilar Pashtun), ƙabilar Pashtun a Arewacin Waziristan, Pakistan
  • Daughter, wani lokacin ana taƙaice kalmar da "Daur." a cikin bayanan ƙidaya na lokacin baya, (wancen zamani).
Daur
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
Caroline daur a shekarar 2018
shirin I indiya mai sunan daur

Mutane masu suna

gyara sashe
  • Daur Zantaria (1953 - 2001), marubuci kuma ɗan jarida Abkhaz
  • Daur Tarba (an haife shi a 1959), Ministan Noma na Abkhazia
  • Daur Arshba (an haife shi a 1962), shugaban gwamnatin shugaban kasa na Abkhazia
  • Daur Akhvlediani (an haife shi a shekara ta 1964 - ya mutu a shekara ta 1993), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Abkhaz
  • Daur Kobakhia (an haife shi a shekarar 1970), Shugaban Kwamitin Kwastam na Jihar Abkhazia
  • Daur Kurmazia (an haife shi a 1974), Ministan Haraji da Kudin Abkhazia
  • Daur Kvekveskiri (an haife shi a shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Rasha

Mutane da sunan mahaifi

gyara sashe
  • Caroline Daur (an haife shi a shekara ta 1995), mai rubutun ra'ayin yanar gizo a ƙasar Jamus