Daular Saadi wadda kuma aka sani da daular sharifiyya,ta kasance wata kasa data mulki kasar Moroko ta yanzu da kuma wasu sassan Arewacin Afrika a karni na 16 da na 17. Daular ta kasance karkashin mulkin masarautar Saadi, wata sarauta ta sharifawa 'yan asalin larabawa[1] [2] [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Greengrass, Mark (2014). Christendom Destroyed: Europe 1517-1648. Penguin Books. p. 503. ISBN 9780241005965.
  2. Muzaffar Husain Syed; Syed Saud Akhtar; B D Usmani (2011). Concise History of Islam. Vij Books India Pvt Ltd. p. 150. ISBN 978-93-82573-47-0. Retrieved 22 September 2017.
  3. Muzaffar Husain Syed; Syed Saud Akhtar; B D Usmani (2011). Concise History of Islam. Vij Books India Pvt Ltd. p. 150. ISBN 978-93-82573-47-0. Retrieved 22 September 2017.