Dauda Abasama II
Dauda abasama Dauda abasama 11 ya kasance sarki kano ne na biyu,Wanda yayi zamaninsa daga shekarar 1976 zuwa 1981[1] [2]
Dauda Abasama II | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Tarihinsa
gyara sasheSarki na 42 a kano shine Dauda Abasama danda ga Yaki sunan mahaifiyar shi kuma Baiwa. Yakasance sarki ne mai kyawawan halayya.
Gashi mai yawan kyauta ,mai hankali sannan kuma sanan ne acikin alumaa, mutum mai san zaman lafiya haka kuma kwarare ne warin yaki, sanan kuma baya saba alkawari yana da tunanin da yakasance mafi soyiwa a wurin daukar fansa ko kuma Neman alfarma,ya kasance yana daukar shawarwari daga haladima makama,Wanda shima mai mukami me acikin masarauta,shikima dauda ya kasance kamar mataimakin galadima ne,ba asamu tada tarzoma ko yake yake yake alokacin sa Ya mulki kano tsawon shekara Bihar da wata hudu
Manazarta
gyara sashe- ↑ Last, Murray (1980). "Historical Metaphors in the Kano Chronicle". History in Africa. 7: 161–178. doi:10.2307/3171660.
- ↑ Palmer, Herbert Richmond, ed. (1908), "The Kano Chronicle", Journal of the Royal Anthropological Institute of Great Britain and Ireland, vol. 38, pp. 58–98 – via Internet Archive; in Google Books. Public Domain This article incorporates text from this source, which