Daraya Dejene
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Dejene, Dejene, an haife shi a shekarata 1940, a kasar Habasha.
Karatu da aiki
gyara sasheYa zurfafa ilimi a fannin (Accountancy and Commerce), yayi chief accountant, NRDC,1973-74, ya jagoraci Department of Finance, ETTC,1975-76, aka zabe shi a matsayin chief accountant, International Livestock Centre for Africa (ILCA), 1976.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)