Dankwali Dankwali wani abu ne da mata suke daurawa akai domin su rufe gashin kansu dashi. daura dankwali yana daga cikin al'adar hausawa.