Daniel Nathaniel
Rayuwa
Haihuwa 1992 (31/32 shekaru)
Sana'a

Daniel Nathaniel (an haife shi a ranar 14 ga watan Yuli,shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyu1992A.c) ɗan wasan ƙwallon raga ne na Najeriya na bangaren men's volleyball wanda ke taka leda a ƙungiyar Sunshine Spikers ta Najeriya ta Akure da ƙungiyar ƙwallon ragar maza ta Najeriya.[1] [2]

Rayuwa gyara sashe

Ya kammala karatunsa na Electrical and Electronic Engineering wanda ke taka leda a kungiyar kwallon raga ta Najeriya Sunshine Spikers volley, Akure, jihar Ondo. Daniel kuma yana taka leda a kungiyar kwallon volleyball "A" ga kungiyar kwallon raga ta maza ta Najeriya.[3]

Nasarorin da aka samu gyara sashe

Shi ne kyaftin din kungiyar kwallon raga ta maza ta Najeriya.[4] Daniel Nathaniel yana cikin tawagar da ta lashe gasar kwallon raga ta kasa ta daya a Bauchi a shekarar 2019.[5]

Ya kuma kasance cikin tawagar da ta lashe gasar cin kofin gayyata ta yankin Unity Invitational Challenge Cup a shekarar 2022 a jihar Kwara inda ta doke New Waves na jihar Ogun a gasar.[6] Daya daga cikin manyan nasarorin da ya samu shine ya jagoranci kungiyar kwallon raga ta maza ta Najeriya zuwa wasannin Afrika na 2019 a Morocco.[7]

Manazarta gyara sashe

  1. "Daniel Nathaniel » indoor tournaments :" . Volleybox . Retrieved 2023-03-02.
  2. "Abdallah Names 12-man Squad For 2021 African Nations Volleyball Championship" . Best Choice Sports . 2021-09-03. Retrieved 2023-03-02.
  3. Kuti, Dare (2020-05-31). "Leading Nigeria to the 2019 AG was an honour - Daniel Nathaniel" . ACLSports . Retrieved 2023-03-02.
  4. Saliu, Mohammed (2019-05-17). "Nigeria's men's volleyball team set for AAG qualifier in Abidjan" . Latest Sports News In Nigeria . Retrieved 2023-03-02.
  5. "Sunshine Spikers, Super Force win Division One Volleyball League" . The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News . 2019-10-28. Retrieved 2023-03-02.
  6. Kuti, Dare (2022-01-15). "Sunshine Spikers, Plateau Rocks win Regional Unity Cup" . ACLSports. Retrieved 2023-03-02.
  7. Moseph, Queen (2019-05-22). "Zone 3 Volleyball: Nigeria qualify for 2019 All Africa Games" . ACLSports . Retrieved 2023-03-02.