Dan Kassawa FC kulob ne na ƙwallon ƙafa ta Nijar da ke Maradi, Nijar . An kafa ƙungiyar ne a shekarar 2008 kuma tana buga gasar Premier ta Nijar.

Dan Kassawa FC
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Nijar
Tarihi
Ƙirƙira 2008

Filin wasa gyara sashe

A halin yanzu ƙungiyar tana wasa a Stade de Maradi, wanda ke ɗaukar mutane 10,000.

Aiki a gasar CAF gyara sashe

  • 2011 WAFU Club Championship : bayyanar 1

Manazarta gyara sashe