Dammen Armeniya
Dam ɗin Armenia, wani dam ne a cikin kogin Leeu, kusa da Hobhouse, lardin Free State, Afirka ta Kudu . An kafa shi a cikin shekarar 1954. Yana da ƙarfin 13,000 cubic metres (460,000 cu ft), da fili mai faɗin 3.933 square kilometres (1.519 sq mi), bangon yana da 22 metres (72 ft) babba.
Dammen Armeniya | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | Free State (en) |
Coordinates | 29°21′52″S 27°07′44″E / 29.364344°S 27.128922°E |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 22 m |
Giciye | Leeu River (en) |
Service entry (en) | 1954 |
|
Duba kuma
gyara sashe- Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
- Jerin koguna a Afirka ta Kudu
Manazarta
gyara sashe- Jerin Madatsun Ruwa na Afirka ta Kudu daga Sashen Kula da Ruwa na Afirka ta Kudu