Damau gari ne a Karamar Hukumar Kubau dake a Jihar Kaduna a arewacin Najeria.

Damau Gari

Tarihi gyara sashe

Gari Ne Wanda Yake Dimbin Tarihin Tun Zamanin Da Sosai, sannan Yake Tarin Albarkatu, mutanen Kirkiki Tare Da Al Adu Da Kabilu Daban Daban.

Sanannun Mutane gyara sashe

  1. Dr Abdullahi Aliyu Damau (tsohon Famanent Secretary A Ministry Of Power Nigeria)
  2. Alh Barau Musa Aliyu Damau(hakimin Damau Sannan Secretary A Fadar Zazzau)
  3. Dr Shehu Zakari Damau
  4. Alh Mustafa Aliyu Damau Da Sauranru.
  5. Sarki {ALH AUWAL ALIYU DAMAU}
  6. HAKIMI {ALH BARAU MUSA ALIYU DAMAU}

Manazarta gyara sashe