Dam ɗin Settlers, yana wajen Grahamstown, Afirka ta Kudu, gabas da mahaɗin Kariega da kogin Palmiet . Manufarsa ita ce nishaɗi da samar da ruwa ga Grahamstown.[1]

Dam ɗin Settlers
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraEastern Cape (en) Fassara
Coordinates 33°24′42″S 26°30′34″E / 33.4117°S 26.5094°E / -33.4117; 26.5094
Map
Karatun Gine-gine
Tsawo 21 m
Giciye Kariega River (en) Fassara
Service entry (en) Fassara 1962

Dam ɗin yana gefen gaɓarsa ta arewa ta wurin Reserve na Thomas Baines .

Manazarta

gyara sashe
  1. Bernatzky, Alex. "When the well runs dry". UPIU. Archived from the original on 28 July 2011. Retrieved 25 May 2011.