Dam ɗin Olifantsnek
Dam ɗin Olifantsnek, Dam ne mai nau'in baka da ke kan kogin Hex, kusa da Rustenburg, Arewa maso Yamma, Afirka ta Kudu . An kafa shi a shekara ta 1929.[1] Dam ɗin yana da ƙarfin 14,200,000 cubic metres (500,000,000 cu ft) da fili mai faɗin 272 hectares (670 acres), bangon ya kai 30 metres (98 ft), kuma yana da tsayin 129 metres (423 ft) .[2] Dam ɗin yana aiki ne musamman don ayyukan ban ruwa kuma haɗarinsa ya kasance a matsayi mai girma (3).
Dam ɗin Olifantsnek | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | North West (en) |
Coordinates | 25°47′08″S 27°15′33″E / 25.785511°S 27.259189°E |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 31 m |
Service entry (en) | 1928 |
|
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Olifantsnek Dam – history and today".
- ↑ "Catalogue of South African Dams". Department of Water and Sanitation. Archived from the original on 2019-08-26. Retrieved 2004-05-21.