Dam ɗin Klipvoor, wani dam ne mai nau'in nauyi na kankare da ke kan Kogin Moretele, 55 km arewa da Brits, Arewa maso Yamma, Afirka ta Kudu . An kafa shi a shekara ta 1970. [1] Babban maƙasudin gina madatsar ruwan shi ne yin aikin ban ruwa kuma an sanya yuwuwar haɗarinsa a matsayi na uku (3).

Kogin Klipvoor Dam
Dam ɗin Klipvoor
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraNorth West (en) Fassara
Coordinates 25°07′58″S 27°48′30″E / 25.1328°S 27.8083°E / -25.1328; 27.8083
Map
Karatun Gine-gine
Tsawo 30 m
Giciye Pienaars River (en) Fassara
Service entry (en) Fassara 1970

Dam ɗin Klipvoor yana ɗaya daga cikin kyawawan wuraren kamun kifi na Borakalalo Game Reserve, dake arewacin dam.[2]

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. List of South African Dams from the Department of Water Affairs
  2. "Borakalalo Game Reserve". Archived from the original on 2013-01-23. Retrieved 2012-04-12.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe