Dam ɗin Elandskuil, dam ne a kan kogin Swartleegte, Arewa maso Yamma, Afirka ta Kudu . Yana cikin Middle Vaal . Manufar kafa madatsar ruwan ita ce don inganta noman rani na yankin. An gina shi a shekarar 1969. [1]

Dam ɗin Elandskuil
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraNorth West (en) Fassara
Coordinates 26°20′54″S 26°46′40″E / 26.34844°S 26.77767°E / -26.34844; 26.77767
Map
Karatun Gine-gine
Tsawo 11 m
Service entry (en) Fassara 1969

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
  • Jerin sunayen koguna na Afirka ta Kudu

Manazarta gyara sashe