Dam ɗin Allemanskraal, dam ne a lardin Free State na Afirka ta Kudu, akan kogin Sand . An kafa shi a cikin shekarar 1960. Tafkin yana da babban ƙarfin 174,500 cubic metres (6,160,000 cu ft), da fili mai faɗin 26.481 square kilometres (10.224 sq mi), bangon dam ɗin yana da 38 metres (125 ft) babba.

Dam ɗin Allemanskral
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraFree State (en) Fassara
Coordinates 28°17′16″S 27°08′46″E / 28.287872°S 27.146133°E / -28.287872; 27.146133
Map
Altitude (en) Fassara 1,369 m, above sea level
Karatun Gine-gine
Tsawo 38 m
Giciye Sand River (en) Fassara
Service entry (en) Fassara 1960

Dam ɗin yana kewaye da shi gaba daya, kuma ya zama wani ɓangare na Reserve Game na Willem Pretorius .[1]

Duba kuma.

gyara sashe
  • Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu.
  • Jerin koguna a Afirka ta Kudu.

Manazarta.

gyara sashe
  1. Vuren, J. H. J.; Hattingh, J. (September 1978). "A seasonal study of the haematology of wild freshwater fish". Journal of Fish Biology. 13 (3): 305–313. doi:10.1111/j.1095-8649.1978.tb03438.x. ISSN 0022-1112.