Dam ɗin Albasini
Dam ɗin Albasini, dam ne da ke wajen garin Louis Trichardt, lardin Limpopo, a Afirka ta Kudu . Dam ɗin yana da ƙarfin 25,200,000 cubic metres (890,000,000 cu ft), da fili mai faɗin 3.572 square kilometres (1.379 sq mi) . Katangar ita ce 34 metres (112 ft) babba.[1][2]
Dam ɗin Albasini | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | Limpopo (en) |
Coordinates | 23°06′26″S 30°07′31″E / 23.107325°S 30.125183°E |
Altitude (en) | 756 m, above sea level |
History and use | |
Suna saboda | João Albasini (en) |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 34 m |
Yawan fili | 3.498 km² |
Giciye | Levubu River (en) |
Service entry (en) | 1952 |
|
An sanya wa dam ɗin sunan João Albasini (1813-1888). [3]
Don ƙarin bayani game da kamun kifi a Dam ɗin Albasini ziyarci Albasinidam.co.za
Duba kuma
gyara sashe- Sashen Harkokin Ruwa (Afirka ta Kudu)
- Jerin madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
- Jerin koguna a Afirka ta Kudu
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Dam Safety Office". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2014-11-25.
- ↑ Odiyo, J.O.; Phangisa, J.I.; Makungo, R. (2012). "Rainfall–runoff modelling for estimating Latonyanda River flow contributions to Luvuvhu River downstream of Albasini Dam". Physics and Chemistry of the Earth, Parts A/B/C. 50-52: 5–13. doi:10.1016/j.pce.2012.09.007. ISSN 1474-7065.
- ↑ João Albasini