Garafuni
(an turo daga Daddagu)
Garafuni (Momordica balsamina), shukace Kuma magani ne, yana maganin Ciwon ciki na yara, garafuni yana da daci sosai.
Garafuni | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Cucurbitales (mul) |
Dangi | Cucurbitaceae (en) |
Tribe | Momordiceae (en) |
Genus | Momordica (en) |
jinsi | Momordica balsamina Linnaeus, 1753
|